<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Yabo guda ɗaya cikin waƙarmu,
 Haske za mu bayar domin waɗansu
 Sai mu badar shaidar Yesu fa yanzu
 Bi shi, bi shi, za ni bi Yesu
 In ɗaya ce zan je domin shaidarsa.
 Tashi, tashi, kama aikin Yesu.
 Mu masu bin Yesu mu yi ta yi.

[V2]
 Akwai hanyoyi guda biyu ne
 Babbar ta nufa wajen hallaka
 Hanyar ƙaramar ta nufa wagen hallaka
 Kai ne da zaɓen wanda za ka bi.
 Zaɓi hanyar wanda za ka bi yau,
 Ko babbar ko ƙaramar,
 Zaɓi mafi kyau
 Ni na zaɓi ƙanƙanuwar hanyar
 Domin in sami rai na har abada.</lyrics>
<title>Yabo Guda Ɗaya Cikin Waƙarmu LW556</title>
<hymn_number>556</hymn_number>
</song>